Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 99 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَوۡ كَانَ هَٰٓؤُلَآءِ ءَالِهَةٗ مَّا وَرَدُوهَاۖ وَكُلّٞ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 99]
﴿لو كان هؤلاء آلهة ما وردوها وكل فيها خالدون﴾ [الأنبيَاء: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗannan (abubuwanbautawar) sun kasance abubuwan bautawar gaskiya ne, da ba su tusga mata ba, alhali kuwa dukansu madawwama a cikinta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗannan (abubuwanbautawar) sun kasance abubuwan bautawar gaskiya ne, da ba su tusga mata ba, alhali kuwa dukansu madawwama a cikinta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã waɗannan (abũbuwanbautãwar) sun kasance abũbuwan bautãwar gaskiya ne, dã ba su tusga mata ba, alhãli kuwa dukansu madawwama a cikinta ne |