Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 97 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَٱقۡتَرَبَ ٱلۡوَعۡدُ ٱلۡحَقُّ فَإِذَا هِيَ شَٰخِصَةٌ أَبۡصَٰرُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يَٰوَيۡلَنَا قَدۡ كُنَّا فِي غَفۡلَةٖ مِّنۡ هَٰذَا بَلۡ كُنَّا ظَٰلِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 97]
﴿واقترب الوعد الحق فإذا هي شاخصة أبصار الذين كفروا ياويلنا قد كنا﴾ [الأنبيَاء: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wa'adin nan tabbatacce ya kusanto, sai ga ta idanun waɗanda suka kafirta suna bayyanannu, (suna cewa), "Ya kaitonmu! Haƙiƙa mun kasance a cikin gafala daga wannan! A'a, mun kasance dai masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wa'adin nan tabbatacce ya kusanto, sai ga ta idanun waɗanda suka kafirta suna bayyanannu, (suna cewa), "Ya kaitonmu! Haƙiƙa mun kasance a cikin gafala daga wannan! A'a, mun kasance dai masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wa'adin nan tabbatacce ya kusanto, sai gã ta idãnun waɗanda suka kãfirta sunã bayyanannu, (sunã cẽwa), "Yã kaitonmu! Haƙĩƙa mun kasance a cikin gafala daga wannan! Ã'a, mun kasance dai mãsu zãlunci |