Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 20 - الحج - Page - Juz 17
﴿يُصۡهَرُ بِهِۦ مَا فِي بُطُونِهِمۡ وَٱلۡجُلُودُ ﴾
[الحج: 20]
﴿يصهر به ما في بطونهم والجلود﴾ [الحج: 20]
| Abubakar Mahmood Jummi Da shi ake narkar da abin da yake a cikin cikunansu da fatun jikinsu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Da shi ake narkar da abin da yake a cikin cikunansu da fatun jikinsu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Da shĩ ake narkar da abin da yake a cikin cikunansu da fãtun jikinsu |