Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 28 - الحج - Page - Juz 17
﴿لِّيَشۡهَدُواْ مَنَٰفِعَ لَهُمۡ وَيَذۡكُرُواْ ٱسۡمَ ٱللَّهِ فِيٓ أَيَّامٖ مَّعۡلُومَٰتٍ عَلَىٰ مَا رَزَقَهُم مِّنۢ بَهِيمَةِ ٱلۡأَنۡعَٰمِۖ فَكُلُواْ مِنۡهَا وَأَطۡعِمُواْ ٱلۡبَآئِسَ ٱلۡفَقِيرَ ﴾
[الحج: 28]
﴿ليشهدوا منافع لهم ويذكروا اسم الله في أيام معلومات على ما رزقهم﴾ [الحج: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Domin su halarci abubuwan amfani a gare su, kuma su ambaci sunan Allah a cikin 'yan kwanuka sanannu saboda abin da Ya azurta su da shi daga dabbobin jin daɗi. Sai ku ci daga gare su, kuma ku ciyar da matsattse matalauci |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin su halarci abubuwan amfani a gare su, kuma su ambaci sunan Allah a cikin 'yan kwanuka sanannu saboda abin da Ya azurta su da shi daga dabbobin jin daɗi. Sai ku ci daga gare su, kuma ku ciyar da matsattse matalauci |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin su halarci abũbuwan amfãni a gare su, kuma su ambãci sunan Allah a cikin 'yan kwãnuka sanannu sabõda abin da Ya azurta su da shĩ daga dabbõbin jin dãɗi. Sai ku ci daga gare su, kuma ku ciyar da matsattse matalauci |