Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 29 - الحج - Page - Juz 17
﴿ثُمَّ لۡيَقۡضُواْ تَفَثَهُمۡ وَلۡيُوفُواْ نُذُورَهُمۡ وَلۡيَطَّوَّفُواْ بِٱلۡبَيۡتِ ٱلۡعَتِيقِ ﴾
[الحج: 29]
﴿ثم ليقضوا تفثهم وليوفوا نذورهم وليطوفوا بالبيت العتيق﴾ [الحج: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma sai su ƙare ibadarsu da gusar da ƙazanta, knma sai su cika alkawuransu kuma sai su yi ɗawafi (suna gewaya) ga ¦akin nin 'yantacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma sai su ƙare ibadarsu da gusar da ƙazanta, knma sai su cika alkawuransu kuma sai su yi ɗawafi (suna gewaya) ga ¦akin nin 'yantacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma sai su ƙãre ibãdarsu da gusar da ƙazanta, knma sai su cika alkawuransu kuma sai su yi ɗawãfi (sunã gẽwaya) ga ¦ãkin nin 'yantacce |