Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 42 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَإِن يُكَذِّبُوكَ فَقَدۡ كَذَّبَتۡ قَبۡلَهُمۡ قَوۡمُ نُوحٖ وَعَادٞ وَثَمُودُ ﴾
[الحج: 42]
﴿وإن يكذبوك فقد كذبت قبلهم قوم نوح وعاد وثمود﴾ [الحج: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun ƙaryata ka, to lalle haƙiƙa, mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa, sun ƙaryata a gabaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ƙaryata ka, to lalle haƙiƙa, mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa, sun ƙaryata a gabaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ƙaryata ka, to lalle haƙĩƙa, mutãnen Nũhu da Ãdãwa da Samũdawa, sun ƙaryata a gabaninsu |