Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 44 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَأَصۡحَٰبُ مَدۡيَنَۖ وَكُذِّبَ مُوسَىٰۖ فَأَمۡلَيۡتُ لِلۡكَٰفِرِينَ ثُمَّ أَخَذۡتُهُمۡۖ فَكَيۡفَ كَانَ نَكِيرِ ﴾
[الحج: 44]
﴿وأصحاب مدين وكذب موسى فأمليت للكافرين ثم أخذتهم فكيف كان نكير﴾ [الحج: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Da masu Madyana, kuma an ƙaryata Musa. Sai Na jinkirtawa kafiran, sa'an nan kuma Na kama su. To, yaya musuNa (gare su) ya kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Da masu Madyana, kuma an ƙaryata Musa. Sai Na jinkirtawa kafiran, sa'an nan kuma Na kama su. To, yaya musuNa (gare su) ya kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Da mãsu Madyana, kuma an ƙaryata Mũsã. Sai Na jinkirtawa kãfiran, sa'an nan kuma Na kãma su. To, yãya musũNa (gare su) ya kasance |