Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 45 - الحج - Page - Juz 17
﴿فَكَأَيِّن مِّن قَرۡيَةٍ أَهۡلَكۡنَٰهَا وَهِيَ ظَالِمَةٞ فَهِيَ خَاوِيَةٌ عَلَىٰ عُرُوشِهَا وَبِئۡرٖ مُّعَطَّلَةٖ وَقَصۡرٖ مَّشِيدٍ ﴾
[الحج: 45]
﴿فكأين من قرية أهلكناها وهي ظالمة فهي خاوية على عروشها وبئر معطلة﴾ [الحج: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan da yawa daga alƙarya, Muka halaka ta, alhali kuwa tana mai zalunci sai ta zama faɗaɗɗa a kan rassanta, da yawa daga rijiya wadda aka wofintar, da kuma gidajen sarauta maɗaukaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan da yawa daga alƙarya, Muka halaka ta, alhali kuwa tana mai zalunci sai ta zama faɗaɗɗa a kan rassanta, da yawa daga rijiya wadda aka wofintar, da kuma gidajen sarauta maɗaukaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan da yawa daga alƙarya, Muka halaka ta, alhãli kuwa tanã mai zalũnci sai ta zama fãɗaɗɗa a kan rassanta, da yawa daga rĩjiya wadda aka wõfintar, da kuma gidãjen sarauta maɗaukaka |