Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 48 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَكَأَيِّن مِّن قَرۡيَةٍ أَمۡلَيۡتُ لَهَا وَهِيَ ظَالِمَةٞ ثُمَّ أَخَذۡتُهَا وَإِلَيَّ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[الحج: 48]
﴿وكأين من قرية أمليت لها وهي ظالمة ثم أخذتها وإلي المصير﴾ [الحج: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa daga alƙarya, Na yi jinkirin azaba gare ta (da laifinta) sa'an nan Na kama ta, kuma zuwa gare Ni makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga alƙarya, Na yi jinkirin azaba gare ta (da laifinta) sa'an nan Na kama ta, kuma zuwa gare Ni makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga alƙarya, Na yi jinkirin azãba gare ta (da laifinta) sa'an nan Na kãma ta, kuma zuwa gare Ni makõma take |