×

Kuma sunã nẽman ka yi gaggãwa da azãba, alhãli kuwa Allah bã 22:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hajj ⮕ (22:47) ayat 47 in Hausa

22:47 Surah Al-hajj ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 47 - الحج - Page - Juz 17

﴿وَيَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلۡعَذَابِ وَلَن يُخۡلِفَ ٱللَّهُ وَعۡدَهُۥۚ وَإِنَّ يَوۡمًا عِندَ رَبِّكَ كَأَلۡفِ سَنَةٖ مِّمَّا تَعُدُّونَ ﴾
[الحج: 47]

Kuma sunã nẽman ka yi gaggãwa da azãba, alhãli kuwa Allah bã zai sãɓa wa'adinSa ba kuma lalle ne, yini* ɗaya a wurin Ubangijinka kamar shẽkara dubu yake daga abin da kuke ƙidãyãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ويستعجلونك بالعذاب ولن يخلف الله وعده وإن يوما عند ربك كألف سنة, باللغة الهوسا

﴿ويستعجلونك بالعذاب ولن يخلف الله وعده وإن يوما عند ربك كألف سنة﴾ [الحج: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suna neman ka yi gaggawa da azaba, alhali kuwa Allah ba zai saɓa wa'adinSa ba kuma lalle ne, yini* ɗaya a wurin Ubangijinka kamar shekara dubu yake daga abin da kuke ƙidayawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suna neman ka yi gaggawa da azaba, alhali kuwa Allah ba zai saɓa wa'adinSa ba kuma lalle ne, yini ɗaya a wurin Ubangijinka kamar shekara dubu yake daga abin da kuke ƙidayawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma sunã nẽman ka yi gaggãwa da azãba, alhãli kuwa Allah bã zai sãɓa wa'adinSa ba kuma lalle ne, yini ɗaya a wurin Ubangijinka kamar shẽkara dubu yake daga abin da kuke ƙidãyãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek