Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 60 - الحج - Page - Juz 17
﴿۞ ذَٰلِكَۖ وَمَنۡ عَاقَبَ بِمِثۡلِ مَا عُوقِبَ بِهِۦ ثُمَّ بُغِيَ عَلَيۡهِ لَيَنصُرَنَّهُ ٱللَّهُۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَعَفُوٌّ غَفُورٞ ﴾
[الحج: 60]
﴿ذلك ومن عاقب بمثل ما عوقب به ثم بغي عليه لينصرنه الله﴾ [الحج: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan! Kuma wanda ya rama azaba da misalin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zalunce shi, lalle ne Allah Yana taimakon sa. Lalle ne Allah haƙiƙa Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan! Kuma wanda ya rama azaba da misalin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zalunce shi, lalle ne Allah Yana taimakon sa. Lalle ne Allah haƙiƙa Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan! Kuma wanda ya rãma azãba da misãlin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zãlunce shi, lalle ne Allah Yanã taimakon sa. Lalle ne Allah haƙĩƙa Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara |