Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 61 - الحج - Page - Juz 17
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱللَّهَ يُولِجُ ٱلَّيۡلَ فِي ٱلنَّهَارِ وَيُولِجُ ٱلنَّهَارَ فِي ٱلَّيۡلِ وَأَنَّ ٱللَّهَ سَمِيعُۢ بَصِيرٞ ﴾
[الحج: 61]
﴿ذلك بأن الله يولج الليل في النهار ويولج النهار في الليل وأن﴾ [الحج: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan! saboda Allah Yana shigar da dare a cikin yini, kuma Yana shigar da yini a cikin dare, kuma lalle, Allah Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan! saboda Allah Yana shigar da dare a cikin yini, kuma Yana shigar da yini a cikin dare, kuma lalle, Allah Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan! sabõda Allah Yanã shigar da dare a cikin yini, kuma Yanã shigar da yini a cikin dare, kuma lalle, Allah Mai jĩ ne, Mai gani |