Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 69 - الحج - Page - Juz 17
﴿ٱللَّهُ يَحۡكُمُ بَيۡنَكُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فِيمَا كُنتُمۡ فِيهِ تَخۡتَلِفُونَ ﴾
[الحج: 69]
﴿الله يحكم بينكم يوم القيامة فيما كنتم فيه تختلفون﴾ [الحج: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne zai yi hukunci a tsakaninku, a Ranar ¡iyama a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kuna saɓawa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne zai yi hukunci a tsakaninku, a Ranar ¡iyama a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kuna saɓawa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne zai yi hukunci a tsakãninku, a Rãnar ¡iyãma a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kunã sãɓawa jũna |