Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 71 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَيَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَمۡ يُنَزِّلۡ بِهِۦ سُلۡطَٰنٗا وَمَا لَيۡسَ لَهُم بِهِۦ عِلۡمٞۗ وَمَا لِلظَّٰلِمِينَ مِن نَّصِيرٖ ﴾
[الحج: 71]
﴿ويعبدون من دون الله ما لم ينـزل به سلطانا وما ليس لهم﴾ [الحج: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna bautawa baicin Allah, abin da (Allah) bai saukar da wani dalili ba game da shi, kuma abin da ba su da wani ilmi game da shi, kuma babu wani mai taimako ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna bautawa baicin Allah, abin da (Allah) bai saukar da wani dalili ba game da shi, kuma abin da ba su da wani ilmi game da shi, kuma babu wani mai taimako ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã bautãwa baicin Allah, abin da (Allah) bai saukar da wani dalili ba game da shi, kuma abin da bã su da wani ilmi game da shi, kuma bãbu wani mai taimako ga azzãlumai |