Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 72 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٖ تَعۡرِفُ فِي وُجُوهِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱلۡمُنكَرَۖ يَكَادُونَ يَسۡطُونَ بِٱلَّذِينَ يَتۡلُونَ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِنَاۗ قُلۡ أَفَأُنَبِّئُكُم بِشَرّٖ مِّن ذَٰلِكُمُۚ ٱلنَّارُ وَعَدَهَا ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[الحج: 72]
﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات تعرف في وجوه الذين كفروا المنكر يكادون﴾ [الحج: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ana karanta ayoyin Mu bayyanannu a kansu kana sanin abin ƙyama a cikin fuskokin waɗanda suka kafirta suna kusa su yi danƙa ga waɗanda ke karatun ayoyinMu a kansu. Ka ce: "Shin to in gaya muku abin da yake mafi sharri daga wannan? (Ita ce) Wuta." Allah Ya yi alkawarinta ga waɗanda suka kafirta. Kuma makomarsu ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ana karanta ayoyinMu bayyanannu a kansu kana sanin abin ƙyama a cikin fuskokin waɗanda suka kafirta suna kusa su yi danƙa ga waɗanda ke karatun ayoyinMu a kansu. Ka ce: "Shin to in gaya muku abin da yake mafi sharri daga wannan? (Ita ce) Wuta." Allah Ya yi alkawarinta ga waɗanda suka kafirta. Kuma makomarsu ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan anã karanta ãyõyinMu bayyanannu a kansu kanã sanin abin ƙyãma a cikin fuskõkin waɗanda suka kãfirta sunã kusa su yi danƙa ga waɗanda ke karãtun ayõyinMu a kansu. Ka ce: "Shin to in gaya muku abin da yake mafi sharri daga wannan? (Ita ce) Wuta." Allah Yã yi alkawarinta ga waɗanda suka kãfirta. Kuma makõmarsu ta mũnana |