Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 77 - الحج - Page - Juz 17
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱرۡكَعُواْ وَٱسۡجُدُواْۤ وَٱعۡبُدُواْ رَبَّكُمۡ وَٱفۡعَلُواْ ٱلۡخَيۡرَ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ۩ ﴾
[الحج: 77]
﴿ياأيها الذين آمنوا اركعوا واسجدوا واعبدوا ربكم وافعلوا الخير لعلكم تفلحون﴾ [الحج: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ruku'i, kuma ku yi sujada, kuma ku bauta wa Ubangijinku, kuma ku aikata alheri, tsammaninku, ku sami babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ruku'i, kuma ku yi sujada, kuma ku bauta wa Ubangijinku, kuma ku aikata alheri, tsammaninku, ku sami babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi rukũ'i, kuma ku yi sujada, kuma ku bauta wa Ubangijinku, kuma ku aikata alhẽri, tsammãninku, ku sami babban rabo |