Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 8 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يُجَٰدِلُ فِي ٱللَّهِ بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَلَا هُدٗى وَلَا كِتَٰبٖ مُّنِيرٖ ﴾
[الحج: 8]
﴿ومن الناس من يجادل في الله بغير علم ولا هدى ولا كتاب﴾ [الحج: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga mutane akwai mai yin musu* ga Allah ba da wani ilmi ba kuma ba da wata shiriya ba, kuma ba da wani littafi mai haskakawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga mutane akwai mai yin musu ga Allah ba da wani ilmi ba kuma ba da wata shiriya ba, kuma ba da wani littafi mai haskakawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga mutãne akwai mai yin musu ga Allah bã da wani ilmi ba kuma bã da wata shiriya ba, kuma bã da wani littãfi mai haskakãwa ba |