Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 100 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿لَعَلِّيٓ أَعۡمَلُ صَٰلِحٗا فِيمَا تَرَكۡتُۚ كـَلَّآۚ إِنَّهَا كَلِمَةٌ هُوَ قَآئِلُهَاۖ وَمِن وَرَآئِهِم بَرۡزَخٌ إِلَىٰ يَوۡمِ يُبۡعَثُونَ ﴾
[المؤمنُون: 100]
﴿لعلي أعمل صالحا فيما تركت كلا إنها كلمة هو قائلها ومن ورائهم﴾ [المؤمنُون: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Tsammanina in aikata aiki na ƙwarai cikin abin da na bari." Kayya! Lalle ne ita kalma ce, shi ne mafaɗinta, alhali kuwa a baya gare su akwai wani shamaki har ranar da za a tayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsammanina in aikata aiki na ƙwarai cikin abin da na bari." Kayya! Lalle ne ita kalma ce, shi ne mafaɗinta, alhali kuwa a baya gare su akwai wani shamaki har ranar da za a tayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsammãnina in aikata aiki na ƙwarai cikin abin da na bari." Kayya! Lalle ne ita kalma ce, shĩ ne mafaɗinta, alhãli kuwa a bãya gare su akwai wani shãmaki har rãnar da zã a tãyar da su |