Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 99 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَ أَحَدَهُمُ ٱلۡمَوۡتُ قَالَ رَبِّ ٱرۡجِعُونِ ﴾
[المؤمنُون: 99]
﴿حتى إذا جاء أحدهم الموت قال رب ارجعون﴾ [المؤمنُون: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Har idan mutuwa ta je wa ɗayansu, sai ya ce: "Ya Ubangijina, Ku mayar da ni (duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Har idan mutuwa ta je wa ɗayansu, sai ya ce: "Ya Ubangijina, Ku mayar da ni (duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Har idan mutuwa ta jẽ wa ɗayansu, sai ya ce: "Yã Ubangijina, Ku mayar da ni (dũniya) |