Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 105 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿أَلَمۡ تَكُنۡ ءَايَٰتِي تُتۡلَىٰ عَلَيۡكُمۡ فَكُنتُم بِهَا تُكَذِّبُونَ ﴾
[المؤمنُون: 105]
﴿ألم تكن آياتي تتلى عليكم فكنتم بها تكذبون﴾ [المؤمنُون: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ayoyiNa ba su kasance ana karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ayoyiNa ba su kasance ana karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ayõyĩNa ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa |