Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 17 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَلَقَدۡ خَلَقۡنَا فَوۡقَكُمۡ سَبۡعَ طَرَآئِقَ وَمَا كُنَّا عَنِ ٱلۡخَلۡقِ غَٰفِلِينَ ﴾
[المؤمنُون: 17]
﴿ولقد خلقنا فوقكم سبع طرائق وما كنا عن الخلق غافلين﴾ [المؤمنُون: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun halitta, a samanku, hanyoyi bakwai, kuma ba Mu kasance, daga barin halittar, Masu shagala ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun halitta, a samanku, hanyoyi bakwai, kuma ba Mu kasance, daga barin halittar, Masu shagala ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun halitta, a samanku, hanyõyi bakwai, kuma ba Mu kasance, daga barin halittar, Mãsu shagala ba |