Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 32 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿فَأَرۡسَلۡنَا فِيهِمۡ رَسُولٗا مِّنۡهُمۡ أَنِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥٓۚ أَفَلَا تَتَّقُونَ ﴾
[المؤمنُون: 32]
﴿فأرسلنا فيهم رسولا منهم أن اعبدوا الله ما لكم من إله غيره﴾ [المؤمنُون: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka aika a cikinsu Manzo daga gare su. "Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa, sai Shi. Shin to, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka aika a cikinsu Manzo daga gare su. "Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa, sai Shi. Shin to, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka aika a cikinsu Manzo daga gare su. "Ku bauta wa Allah. Bã ku da wani abin bautãwa, sai Shi. Shin to, bã zã ku yi taƙawa ba |