Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 33 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَقَالَ ٱلۡمَلَأُ مِن قَوۡمِهِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِلِقَآءِ ٱلۡأٓخِرَةِ وَأَتۡرَفۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا مَا هَٰذَآ إِلَّا بَشَرٞ مِّثۡلُكُمۡ يَأۡكُلُ مِمَّا تَأۡكُلُونَ مِنۡهُ وَيَشۡرَبُ مِمَّا تَشۡرَبُونَ ﴾
[المؤمنُون: 33]
﴿وقال الملأ من قومه الذين كفروا وكذبوا بلقاء الآخرة وأترفناهم في الحياة﴾ [المؤمنُون: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Mashawarta daga mutanensa, waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da haɗuwa da Lahira, kuma Muka ni'imtar da su a cikin rayuwar duniya, suka ce: "Wannan ba kowa ba face wani mutum ne kamarku, yana ci daga abin da kuke ci daga gare shi, kuma yana sha daga abin da kuke sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta daga mutanensa, waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da haɗuwa da Lahira, kuma Muka ni'imtar da su a cikin rayuwar duniya, suka ce: "Wannan ba kowa ba face wani mutum ne kamarku, yana ci daga abin da kuke ci daga gare shi, kuma yana sha daga abin da kuke sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashãwarta daga mutãnensa, waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da haɗuwa da Lãhira, kuma Muka ni'imtar da su a cikin rãyuwar dũniya, suka ce: "Wannan bã kõwa ba fãce wani mutum ne kamarku, yanã cĩ daga abin da kuke cĩ daga gare shi, kuma yanã shã daga abin da kuke shã |