Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 34 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَلَئِنۡ أَطَعۡتُم بَشَرٗا مِّثۡلَكُمۡ إِنَّكُمۡ إِذٗا لَّخَٰسِرُونَ ﴾ 
[المؤمنُون: 34]
﴿ولئن أطعتم بشرا مثلكم إنكم إذا لخاسرون﴾ [المؤمنُون: 34]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne idan kun yi ɗa' a ga mutum misalinku, lalle ne, a lokacin nan, haƙiƙa, ku masu hasara ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan kun yi ɗa' a ga mutum misalinku, lalle ne, a lokacin nan, haƙiƙa, ku masu hasara ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan kun yi ɗã' a ga mutum misãlinku, lalle ne, a lõkacin nan, haƙĩƙa, kũ mãsu hasãra ne  |