Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 49 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ لَعَلَّهُمۡ يَهۡتَدُونَ ﴾
[المؤمنُون: 49]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب لعلهم يهتدون﴾ [المؤمنُون: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai wa Musa littafi tsammaninsu* za su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai wa Musa littafi tsammaninsu za su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã littãfi tsammaninsu zã su shiryu |