Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 74 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَإِنَّ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ عَنِ ٱلصِّرَٰطِ لَنَٰكِبُونَ ﴾
[المؤمنُون: 74]
﴿وإن الذين لا يؤمنون بالآخرة عن الصراط لناكبون﴾ [المؤمنُون: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle waɗanda ba su yi imani da Lahira ba masu karkacewa daga hanya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle waɗanda ba su yi imani da Lahira ba masu karkacewa daga hanya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba mãsu karkacẽwa daga hanya ne |