Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 75 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿۞ وَلَوۡ رَحِمۡنَٰهُمۡ وَكَشَفۡنَا مَا بِهِم مِّن ضُرّٖ لَّلَجُّواْ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ﴾
[المؤمنُون: 75]
﴿ولو رحمناهم وكشفنا ما بهم من ضر للجوا في طغيانهم يعمهون﴾ [المؤمنُون: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun ji tausayinsu, kuma Muka kuranye musu abin da yake tare da su na cuta, lalle ne da sun yi zurfi a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun ji tausayinsu, kuma Muka kuranye musu abin da yake tare da su na cuta, lalle ne da sun yi zurfi a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun ji tausayinsu, kuma Muka kuranye musu abin da yake tãre da su na cũta, lalle ne dã sun yi zurfi a cikin ɓatarsu, sunã ɗimuwa |