Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 94 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿رَبِّ فَلَا تَجۡعَلۡنِي فِي ٱلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[المؤمنُون: 94]
﴿رب فلا تجعلني في القوم الظالمين﴾ [المؤمنُون: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijina, to, kada Ka sanya ni a cikin mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijina, to, kada Ka sanya ni a cikin mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijina, to, kada Ka sanya ni a cikin mutãne azzãlumai |