Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 95 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَإِنَّا عَلَىٰٓ أَن نُّرِيَكَ مَا نَعِدُهُمۡ لَقَٰدِرُونَ ﴾
[المؤمنُون: 95]
﴿وإنا على أن نريك ما نعدهم لقادرون﴾ [المؤمنُون: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Mu haƙiƙa Masu iyawa ne a kan Mu nuna maka abin da Muke yi musu wa'adi da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mu haƙiƙa Masu iyawa ne a kan Mu nuna maka abin da Muke yi musu wa'adi da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mũ haƙĩƙa Mãsu iyawa ne a kan Mu nũna maka abin da Muke yi musu wa'adi da shi |