Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 96 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ٱدۡفَعۡ بِٱلَّتِي هِيَ أَحۡسَنُ ٱلسَّيِّئَةَۚ نَحۡنُ أَعۡلَمُ بِمَا يَصِفُونَ ﴾
[المؤمنُون: 96]
﴿ادفع بالتي هي أحسن السيئة نحن أعلم بما يصفون﴾ [المؤمنُون: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Ka tunkuɗe cuta da wadda take ita ce mafi kyau. Mu ne Mafi sani game da abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tunkuɗe cuta da wadda take ita ce mafi kyau. Mu neMafi sani game da abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tunkuɗe cũta da wadda take ita ce mafi kyau. Mũ neMafi sani game da abin da suke siffantãwa |