Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 98 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحۡضُرُونِ ﴾
[المؤمنُون: 98]
﴿وأعوذ بك رب أن يحضرون﴾ [المؤمنُون: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ina neman tsari da Kai, ya Ubangijina! Domin kada su halarto ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ina neman tsari da Kai, ya Ubangijina! Domin kada su halarto ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni |