×

Lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai* mũminai, 24:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nur ⮕ (24:23) ayat 23 in Hausa

24:23 Surah An-Nur ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 23 - النور - Page - Juz 18

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَرۡمُونَ ٱلۡمُحۡصَنَٰتِ ٱلۡغَٰفِلَٰتِ ٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ لُعِنُواْ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَلَهُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[النور: 23]

Lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai* mũminai, an la'ane su, a cikin dũniya da Lãhira, kuma sunãda azãba mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين يرمون المحصنات الغافلات المؤمنات لعنوا في الدنيا والآخرة ولهم عذاب, باللغة الهوسا

﴿إن الذين يرمون المحصنات الغافلات المؤمنات لعنوا في الدنيا والآخرة ولهم عذاب﴾ [النور: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗannan da suke jifar mata masu kamun kai gafilai* muminai, an la'ane su, a cikin duniya da Lahira, kuma sunada azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗannan da suke jifar mata masu kamun kai gafilai muminai, an la'ane su, a cikin duniya da Lahira, kuma sunada azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai mũminai, an la'ane su, a cikin dũniya da Lãhira, kuma sunãda azãba mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek