Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 24 - النور - Page - Juz 18
﴿يَوۡمَ تَشۡهَدُ عَلَيۡهِمۡ أَلۡسِنَتُهُمۡ وَأَيۡدِيهِمۡ وَأَرۡجُلُهُم بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[النور: 24]
﴿يوم تشهد عليهم ألسنتهم وأيديهم وأرجلهم بما كانوا يعملون﴾ [النور: 24]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da harsunansu da hannayensu, da ƙafafunsu suke bayar da shaida a kansu, game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da harsunansu da hannayensu, da ƙafafunsu suke bayar da shaida a kansu, game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da harsunansu da hannãyensu, da ƙafãfunsu suke bãyar da shaida a kansu, game da abin da suka kasance sunã aikatãwa |