Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 27 - النور - Page - Juz 18
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَدۡخُلُواْ بُيُوتًا غَيۡرَ بُيُوتِكُمۡ حَتَّىٰ تَسۡتَأۡنِسُواْ وَتُسَلِّمُواْ عَلَىٰٓ أَهۡلِهَاۚ ذَٰلِكُمۡ خَيۡرٞ لَّكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تَذَكَّرُونَ ﴾
[النور: 27]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تدخلوا بيوتا غير بيوتكم حتى تستأنسوا وتسلموا على﴾ [النور: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku shiga gidaje waɗanda ba gidajenku ba sai kun sami izni, kuma kun yi sallama* a kan ma'abutansu. Wannan ne mafi alheri gare ku, tsammaninku, za ku tuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku shiga gidaje waɗanda ba gidajenku ba sai kun sami izni, kuma kun yi sallama a kan ma'abutansu. Wannan ne mafi alheri gare ku, tsammaninku, za ku tuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku shiga gidãje waɗanda bã gidãjenku ba sai kun sãmi izni, kuma kun yi sallama a kan ma'abũtansu. Wannan ne mafi alhẽri gare ku, tsammaninku, zã ku tuna |