Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 36 - النور - Page - Juz 18
﴿فِي بُيُوتٍ أَذِنَ ٱللَّهُ أَن تُرۡفَعَ وَيُذۡكَرَ فِيهَا ٱسۡمُهُۥ يُسَبِّحُ لَهُۥ فِيهَا بِٱلۡغُدُوِّ وَٱلۡأٓصَالِ ﴾
[النور: 36]
﴿في بيوت أذن الله أن ترفع ويذكر فيها اسمه يسبح له فيها﴾ [النور: 36]
Abubakar Mahmood Jummi A cikin waɗansu gidaje waɗanda Allah Ya yi umurnin a ɗaukaka kuma a ambaci sunansa a cikinsu, suna yin tasbihi a gare Shi a cikinsu, safe da maraice |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikin waɗansu gidaje waɗanda Allah Ya yi umurnin a ɗaukaka kuma a ambaci sunansa a cikinsu, suna yin tasbihi a gare Shi a cikinsu, safe da maraice |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikin waɗansu gidãje waɗanda Allah Yã yi umurnin a ɗaukaka kuma a ambaci sũnansa a cikinsu, sunã yin tasbĩhi a gare Shi a cikinsu, sãfe da maraice |