Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 37 - النور - Page - Juz 18
﴿رِجَالٞ لَّا تُلۡهِيهِمۡ تِجَٰرَةٞ وَلَا بَيۡعٌ عَن ذِكۡرِ ٱللَّهِ وَإِقَامِ ٱلصَّلَوٰةِ وَإِيتَآءِ ٱلزَّكَوٰةِ يَخَافُونَ يَوۡمٗا تَتَقَلَّبُ فِيهِ ٱلۡقُلُوبُ وَٱلۡأَبۡصَٰرُ ﴾
[النور: 37]
﴿رجال لا تلهيهم تجارة ولا بيع عن ذكر الله وإقام الصلاة وإيتاء﴾ [النور: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗansu maza, waɗanda wani fatauci ba ya shagaltar da su, kuma sayarwa ba ta shagaltar da su daga ambaton Allah, da tsai da salla da bayar da zakka, suna tsoron wani yini wanda zukata suna bibbirkita a cikinsa, da gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗansu maza, waɗanda wani fatauci ba ya shagaltar da su, kuma sayarwa ba ta shagaltar da su daga ambaton Allah, da tsai da salla da bayar da zakka, suna tsoron wani yini wanda zukata suna bibbirkita a cikinsa, da gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗansu maza, waɗanda wani fatauci bã ya shagaltar da su, kuma sayarwa bã ta shagaltar da su daga ambaton Allah, da tsai da salla da bãyar da zakka, sunã tsõron wani yini wanda zukãta sunã bibbirkita a cikinsa, da gannai |