Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 52 - النور - Page - Juz 18
﴿وَمَن يُطِعِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَيَخۡشَ ٱللَّهَ وَيَتَّقۡهِ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَآئِزُونَ ﴾
[النور: 52]
﴿ومن يطع الله ورسوله ويخش الله ويتقه فأولئك هم الفائزون﴾ [النور: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma ya ji tsoron Allah, ya kuma bi Shi da taƙawa to waɗannan su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma ya ji tsoron Allah, ya kuma bi Shi da taƙawa to waɗannan su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi ɗã'ã ga Allah da ManzonSa, kuma ya ji tsõron Allah, ya kuma bĩ Shi da taƙawa to waɗannan sũ ne mãsu babban rabo |