Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 53 - النور - Page - Juz 18
﴿۞ وَأَقۡسَمُواْ بِٱللَّهِ جَهۡدَ أَيۡمَٰنِهِمۡ لَئِنۡ أَمَرۡتَهُمۡ لَيَخۡرُجُنَّۖ قُل لَّا تُقۡسِمُواْۖ طَاعَةٞ مَّعۡرُوفَةٌۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[النور: 53]
﴿وأقسموا بالله جهد أيمانهم لئن أمرتهم ليخرجن قل لا تقسموا طاعة معروفة﴾ [النور: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka rantse da Allah iyakar rantsuwarsu, 'Lalle ne idan ka umurce su haƙiƙa suna fita.' Ka ce, "Kada ku rantse, ɗa'a sananna ce! Lalle ne, Allah Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka rantse da Allah iyakar rantsuwarsu, 'Lalle ne idan ka umurce su haƙiƙa suna fita.' Ka ce, "Kada ku rantse, ɗa'a sananna ce! Lalle ne, Allah Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka rantse da Allah iyãkar rantsuwarsu, 'Lalle ne idan ka umurce su haƙĩƙa sunã fita.' Ka ce, "Kada ku rantse, ɗã'ã sananna ce! Lalle ne, Allah Mai ƙididdigewã ne ga abin da kuke aikatãwã |