Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 20 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا قَبۡلَكَ مِنَ ٱلۡمُرۡسَلِينَ إِلَّآ إِنَّهُمۡ لَيَأۡكُلُونَ ٱلطَّعَامَ وَيَمۡشُونَ فِي ٱلۡأَسۡوَاقِۗ وَجَعَلۡنَا بَعۡضَكُمۡ لِبَعۡضٖ فِتۡنَةً أَتَصۡبِرُونَۗ وَكَانَ رَبُّكَ بَصِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 20]
﴿وما أرسلنا قبلك من المرسلين إلا إنهم ليأكلون الطعام ويمشون في الأسواق﴾ [الفُرقَان: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika ba, a gabaninka daga Manzanni, face lalle su haƙiƙa suna cin abinci kuma suna tafiya a cikin kasuwoyi. Kuma Mun sanya sashen mutane fitina ga sashe. Shin kuna yin haƙuri? Kuma Ubangijia Ya kasance Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika ba, a gabaninka daga Manzanni, face lalle su haƙiƙa suna cin abinci kuma suna tafiya a cikin kasuwoyi. Kuma Mun sanya sashen mutane fitina ga sashe. Shin kuna yin haƙuri? Kuma Ubangijia Ya kasance Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika ba, a gabãninka daga Manzanni, fãce lalle sũ haƙĩƙa sunã cin abinci kuma sunã tafiya a cikin kasuwõyi. Kuma Mun sanya sãshen mutãne fitina ga sãshe. Shin kunã yin haƙuri? Kuma Ubangijia Ya kasance Mai gani |