Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 31 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَكَذَٰلِكَ جَعَلۡنَا لِكُلِّ نَبِيٍّ عَدُوّٗا مِّنَ ٱلۡمُجۡرِمِينَۗ وَكَفَىٰ بِرَبِّكَ هَادِيٗا وَنَصِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 31]
﴿وكذلك جعلنا لكل نبي عدوا من المجرمين وكفى بربك هاديا ونصيرا﴾ [الفُرقَان: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka ne, Muka sanya maƙiyi daga masu laifi ga kowane Annabi. Kuma Ubangijinka Ya isa ga zama Mai Shiryarwa, kuma Mai taimako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka ne, Muka sanya maƙiyi daga masu laifi ga kowane Annabi. Kuma Ubangijinka Ya isa ga zama Mai Shiryarwa, kuma Mai taimako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka ne, Muka sanya maƙiyi daga mãsu laifi ga kõwane Annabi. Kuma Ubangijinka Ya isa ga zama Mai Shiryarwa, kuma Mai taimako |