Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 32 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوۡلَا نُزِّلَ عَلَيۡهِ ٱلۡقُرۡءَانُ جُمۡلَةٗ وَٰحِدَةٗۚ كَذَٰلِكَ لِنُثَبِّتَ بِهِۦ فُؤَادَكَۖ وَرَتَّلۡنَٰهُ تَرۡتِيلٗا ﴾
[الفُرقَان: 32]
﴿وقال الذين كفروا لولا نـزل عليه القرآن جملة واحدة كذلك لنثبت به﴾ [الفُرقَان: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Don me ba a saukar da Alƙur'ani a kansa ba, jimla guda?" kamar wancan! Domin Mu ƙarfafa zuciyarka game da shi, kuma Mun jeranta karanta shi da hankali jerantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Don me ba a saukar da Alƙur'ani a kansa ba, jimla guda?" kamar wancan! Domin Mu ƙarfafa zuciyarka game da shi, kuma Mun jeranta karanta shi da hankali jerantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Don me ba a saukar da Alƙur'ãni a kansa ba, jimla guda?" kamar wancan! Dõmin Mu ƙarfafa zũciyarka game da shi, kuma Mun jẽranta karanta shi da hankali jẽrantawa |