Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 33 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَلَا يَأۡتُونَكَ بِمَثَلٍ إِلَّا جِئۡنَٰكَ بِٱلۡحَقِّ وَأَحۡسَنَ تَفۡسِيرًا ﴾
[الفُرقَان: 33]
﴿ولا يأتونك بمثل إلا جئناك بالحق وأحسن تفسيرا﴾ [الفُرقَان: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za su zo maka da wani misali ba, face Mun je maka da gaskiya da mafi kyau ga fassara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za su zo maka da wani misali ba, face Mun je maka da gaskiya da mafi kyau ga fassara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã zã su zo maka da wani misãli ba, fãce Mun je maka da gaskiya da mafi kyau ga fassara |