Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 4 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّآ إِفۡكٌ ٱفۡتَرَىٰهُ وَأَعَانَهُۥ عَلَيۡهِ قَوۡمٌ ءَاخَرُونَۖ فَقَدۡ جَآءُو ظُلۡمٗا وَزُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 4]
﴿وقال الذين كفروا إن هذا إلا إفك افتراه وأعانه عليه قوم آخرون﴾ [الفُرقَان: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Wannan ba kome ba ne face ƙiron ƙarya da (Muhammadu) ya ƙirƙira shi, kuma waɗansu mutane na dabam suka taimake shi a kansa." To, lalle ne sun je wa zalunci da karkacewar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Wannan ba kome ba ne face ƙiron ƙarya da (Muhammadu) ya ƙirƙira shi, kuma waɗansu mutane na dabam suka taimake shi a kansa." To, lalle ne sun je wa zalunci da karkacewar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Wannan bã kõme ba ne fãce ƙiron ƙarya da (Muhammadu) ya ƙirƙira shi, kuma waɗansu mutãne na dabam suka taimake shi a kansa." To, lalle ne sun jẽ wa zãlunci da karkacẽwar magana |