Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 5 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿وَقَالُوٓاْ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ٱكۡتَتَبَهَا فَهِيَ تُمۡلَىٰ عَلَيۡهِ بُكۡرَةٗ وَأَصِيلٗا ﴾
[الفُرقَان: 5]
﴿وقالوا أساطير الأولين اكتتبها فهي تملى عليه بكرة وأصيلا﴾ [الفُرقَان: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Tatsuniyoyi ne na farko ya rurrbuta, sai su ake shibtarsu a gare shi safe da yamma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Tatsuniyoyi ne na farko ya rurrbuta, sai su ake shibtarsu a gare shi safe da yamma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Tatsũniyõyi ne na farko ya rurrbũta, sai sũ ake shibtarsu a gare shi sãfe da yamma |