Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 50 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَلَقَدۡ صَرَّفۡنَٰهُ بَيۡنَهُمۡ لِيَذَّكَّرُواْ فَأَبَىٰٓ أَكۡثَرُ ٱلنَّاسِ إِلَّا كُفُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 50]
﴿ولقد صرفناه بينهم ليذكروا فأبى أكثر الناس إلا كفورا﴾ [الفُرقَان: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun sarrafa* shi (Alƙur'ani) a tsakaninsu, domin su yi tunani, sai dai mafi yawan mutanen sun ƙi face kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun sarrafa shi (Alƙur'ani) a tsakaninsu, domin su yi tunani, sai dai mafi yawan mutanen sun ƙi face kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sarrafa shi (Alƙur'ãni) a tsakãninsu, dõmin su yi tunãni, sai dai mafi yawan mutãnen sun ƙi fãce kãfirci |