Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 51 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَلَوۡ شِئۡنَا لَبَعَثۡنَا فِي كُلِّ قَرۡيَةٖ نَّذِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 51]
﴿ولو شئنا لبعثنا في كل قرية نذيرا﴾ [الفُرقَان: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun so, haƙiƙa da Mun aika da mai gargaɗi* a ciƙin kowace alƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so, haƙiƙa da Mun aika da mai gargaɗi a ciƙin kowace alƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so, haƙĩƙa dã Mun aika da mai gargaɗi a ciƙin kõwace alƙarya |