Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 55 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَيَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَنفَعُهُمۡ وَلَا يَضُرُّهُمۡۗ وَكَانَ ٱلۡكَافِرُ عَلَىٰ رَبِّهِۦ ظَهِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 55]
﴿ويعبدون من دون الله ما لا ينفعهم ولا يضرهم وكان الكافر على﴾ [الفُرقَان: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya amfanin su, kuma ba ya cutar su, kuma kafiri ya kasance mai taimakon (Shaiɗan) a kan Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya amfanin su, kuma ba ya cutar su, kuma kafiri ya kasance mai taimakon (Shaiɗan) a kan Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã bauta wa, baicin Allah, abin da bã ya amfãnin su, kuma bã ya cũtar su, kuma kãfiri ya kasance mai taimakon (Shaiɗan) a kan Ubangijinsa |