×

Idan aka ce musu, "Ku yi sujada ga Mai rahama." Sai su 25:60 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Furqan ⮕ (25:60) ayat 60 in Hausa

25:60 Surah Al-Furqan ayat 60 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 60 - الفُرقَان - Page - Juz 19

﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ ٱسۡجُدُواْۤ لِلرَّحۡمَٰنِ قَالُواْ وَمَا ٱلرَّحۡمَٰنُ أَنَسۡجُدُ لِمَا تَأۡمُرُنَا وَزَادَهُمۡ نُفُورٗا۩ ﴾
[الفُرقَان: 60]

Idan aka ce musu, "Ku yi sujada ga Mai rahama." Sai su ce: "Mene ne Mai rahama? Ashe zã mu yi sujada ga abin da kuke umurnin mu?"Kuma wannan (magana* ta ƙãra musu gudu)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا قيل لهم اسجدوا للرحمن قالوا وما الرحمن أنسجد لما تأمرنا وزادهم, باللغة الهوسا

﴿وإذا قيل لهم اسجدوا للرحمن قالوا وما الرحمن أنسجد لما تأمرنا وزادهم﴾ [الفُرقَان: 60]

Abubakar Mahmood Jummi
Idan aka ce musu, "Ku yi sujada ga Mai rahama." Sai su ce: "Mene ne Mai rahama? Ashe za mu yi sujada ga abin da kuke umurnin mu?"Kuma wannan (magana* ta ƙara musu gudu)
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan aka ce musu, "Ku yi sujada ga Mai rahama." Sai su ce: "Mene ne Mai rahama? Ashe za mu yi sujada ga abin da kuke umurnin mu?"Kuma wannan (magana ta ƙara musu gudu)
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan aka ce musu, "Ku yi sujada ga Mai rahama." Sai su ce: "Mene ne Mai rahama? Ashe zã mu yi sujada ga abin da kuke umurnin mu?"Kuma wannan (magana ta ƙãra musu gudu)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek