Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 59 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَا فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰ عَلَى ٱلۡعَرۡشِۖ ٱلرَّحۡمَٰنُ فَسۡـَٔلۡ بِهِۦ خَبِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 59]
﴿الذي خلق السموات والأرض وما بينهما في ستة أيام ثم استوى على﴾ [الفُرقَان: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu, a cikin kwanuka shida sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi Mai rahama, sai ka tambayi mai bayar da labari game da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu, a cikin kwanuka shida sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi Mai rahama, sai ka tambayi mai bayar da labari game da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, a cikin kwãnuka shida sa'an nan Yã daidaitu a kan Al'arshi Mai rahama, sai ka tambayi mai bãyar da lãbãri game da Shi |