Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 61 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿تَبَارَكَ ٱلَّذِي جَعَلَ فِي ٱلسَّمَآءِ بُرُوجٗا وَجَعَلَ فِيهَا سِرَٰجٗا وَقَمَرٗا مُّنِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 61]
﴿تبارك الذي جعل في السماء بروجا وجعل فيها سراجا وقمرا منيرا﴾ [الفُرقَان: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Albarka ta tabbata ga Wanda Ya sanya masaukai* (na tafiyar wata) a cikin sama kuma Ya sanya fitila da wata mai haskakewa a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Albarka ta tabbata ga Wanda Ya sanya masaukai (na tafiyar wata) a cikin sama kuma Ya sanya fitila da wata mai haskakewa a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Albarka ta tabbata ga Wanda Ya sanya masaukai (na tafiyar wata) a cikin sama kuma Ya sanya fitila da watã mai haskakewa a cikinta |